Yadda 'yan sanda suka kama Dino Malaye





Bayan kwana takwas 'yan sandan Najeriya suna dakon Sanata Dino Malaye ya fito su kama shi, a yanzu zaman zaman jiran ya kare domin kuwa tuni sanatan ya mika kansa.

Culled from BBCHAUSA

Comments